1) Ya Al'ummai, ku ɗaukaka Allah a naku zukata. Ku bauta wa Madauwami, Ku yabe shi da rerawa. 2) Ubangiji shi Allah ne, Mahalicci sahihi kuwa. Ya mai da mu mutanensa, Tumakin makiyayarsa. 3) Ku shiga cikin ƙofarsa, Da yabo shiga gidansa, Ku gode domin jinƙansa, Albarkaci sunansa kuwa. 4) Ubangiji kyakkyawa ne, Jinƙansa babu iyaka, Amincinsa ya tabbata Tun zamanai, har abada.Слышу я призыв Иисуса Вместе со Христом بدي افهم فهمني Come un'isola إنت يا رب جلالك فوق السما الله الآن يأمر NI A LIAM ZUAHMAH ชิญมานมัสการ Świętemu Bogu Ветви дорог
Song not available - connect to internet to try again?