1) Ya Al'ummai, ku ɗaukaka Allah a naku zukata. Ku bauta wa Madauwami, Ku yabe shi da rerawa. 2) Ubangiji shi Allah ne, Mahalicci sahihi kuwa. Ya mai da mu mutanensa, Tumakin makiyayarsa. 3) Ku shiga cikin ƙofarsa, Da yabo shiga gidansa, Ku gode domin jinƙansa, Albarkaci sunansa kuwa. 4) Ubangiji kyakkyawa ne, Jinƙansa babu iyaka, Amincinsa ya tabbata Tun zamanai, har abada.To nie chmury Ներիր Ինձ Այսօր Ty si mi radosť dal Добрый Пастырь Иманла йьорюйеджеим Dai monti alle valli إن توانت فانتظرها Сын неба Ó, otevř' brány dokořán Oslavujem Ježiša
Song not available - connect to internet to try again?