1) Ya Almasihu, mulkinka Zai fi duk sauran mulkoki, Zai tabbata har abada, Madauwami ne mulkinka. 2) Ga ƙoshin rai a mulkinka, Albarka kuwa a yalwace, Ga ƙauna, murna, lafiya, Ga ƴanci kuma cikakke. 3) Yi yabonsa babu fasawa, Samari, yara, tsofaffi. Mulkinsa yana da girma fa, Sunansa kuwa mai tsarki ne. 4) Albarka ga Ubangiji, Mai mulkin dukan duniya. Ƴan Adam duk, ku neme shi Mai jinƙai ne har abada.jʿạn qlby Jen Tobě patří chvála Kurtar Beni Se tu vuoi Seigneur Jésus, oh! purifie GO AND WORK بالىق سۋدا جۇزە بەر Менин жаным күтөт Сени Tanrı Oğlusun Kartal Kanatlarında
Song not available - connect to internet to try again?