1) Ya ku mutanen duniya duk Ya ku mala'iku, Wanene za mu girmama Yesu ne, Yesu, Yesu Ubangijinmu. 2) Ku shaidun Yesu, shaidarsa Kun yi da jininku Wanene za mu girmama? Yesu ne, Yesu, Yesu Ubangijinmu 3) Ku masu nemansa duka, Ku masu roƙonsa, Wanene za mu girmama? Yesu ne, Yesu, Yesu Ubangijinmu. 4) Kai Bitrus, kai Istifanus, Bulus da sauransu, Wanene za mu girmama? Yesu ne, Yesu, Yesu Ubangijinmu. 5) Ku dangin duniya ko'ina, Ku shirya yabonsa, Mu duka yabo za mu yi Na Yesu, Yesu, Yesu Ubangijinmu.Сила в Крови Христа hw dh ạ̹lhy إلقاء 10 Тек Йол Как к источнику лань Il est vivant Чинге орук Һоҡланып ạ̉nt ạlḥqyqẗ fy̱ ʿạlm يا يسوع هناك في الصليب
Song not available - connect to internet to try again?