1) Ya Ruhun Allah, Ruhun rai, ka ji addu'armu, Ka sauko nan da ikonka, Ruhu mai taimako. 2) Ya Ruhun haske, ga mu nan, mun kira ka yanzu, Ka haskaka zukatanmu, ka kori duhunsu. 3) Ya Ruhun wuta, tsarkake harsunan bayinka, Har za mu ba da shaidarka da ƙarfin zuciya. 4) Ya Ruhun ƙauna, cika mu da ƙauna cikakkiya, Domin mu zama kamarka tun yau har abada.Alabad Al Rey Del Cielo Славим поклоняемся Тебе Tu resterai تاماشا مەن جارالدىم Jésus, tu es digne myzt ṣwt rby เปลี่ยนใจของข้า kyf ạ̉nsy̱ sydy ạlgẖạly Imanuel Белее снега
Song not available - connect to internet to try again?