1) Ya Ruhun Allah, zo yanzu Ka sauko nan, ka cika mu. Ruhu mai shafewa ne kai, Mai ba da kyautar sabon rai. Sai dai ka ba mu kyautarka Da hasken rai da ƙaunarka. 2) Kullum ka ba mu haskenka Domin mu bi ka, Shugaba. Ka cika mu da murnarka, Ka haskaka fuskokinmu, Jaraba duk, ka kore ta, Inda ka ke, sai lafiya. 3) Kai Kyautar Allah, Ruhunsa, Mai koya mana sanin Ɗan, Ka nuna mana ƙaunarsa Domin mu riƙa yabonsa. Mu yi yabo ga Allahnmu Mai ba da haske da ƙauna.İşte Kendisine Destek Olduğum Когато по море ạ̉srạr Čas náš ako krásne leto kẖbạ̉t klạmk Xudovand yaratdi Ó Kriste, Pastieru Keď divy tvojej moci zriem Ще падат крепости
Song not available - connect to internet to try again?