1) Ya Uba na cikin Sama, Sunanka mai tsarki ne, Mulkinka shi zo, ya AlIah, Yadda ka ke marmari. 2) Duk abin da ka ke nufi Sai mu aikata a nan, Kamar yadda a ke yinsa Cikin gidanka a can. 3) Ba mu yau abincin yini, Bisa ga alherinka. Alhini ba za mu yi ba, Sai mu yi bangaskiya. 4) Gafarta kurakuranmu, Na junanmu za mu yi. Daga jaraba da mugu, Tsare mu, Mai Cetonmu. 5) Girma, iko, duk da mulki Naka ne har abada. Cikin sunan Almasihu Muna roƙonka. Amin.Когда я прихожу к Тебе с печалями We Step Into Freedom (Spontaneous) حبيبي فتى sạ̉lt nfsy ạ̉nạ ạlsẖqy Бу ялан дюньяда яшап 这里有神的同在 Тек Герчек Йол روحي بردانة Všetko čo má dych rby yswʿ mkẖlṣy
Song not available - connect to internet to try again?