1) Ya Yesu Mai Cetona, ga ni nan a giciyenka. Ina neman ceto dai, ceto daga zunubi. KORUS Na dogara gare ka, Almasihu Ɗan Allah. Kai kaɗai Mai Ceto ne, kai ka mutu domina. 2) Kai ne ka san zamana, kai kuwa ka san tashina Cikin dukan aikina da tunanin zuciyata. Korus 3) Kai ne ka ke kiwona, kai ne Makiyayina. Cikin wannan duniya, kiyaye ni lafiya. Korus 4) Almasihu Masoyi, zauna cikin zuciyata, Cika ni da ƙaunarka, bar in bi ka, kai kaɗai. Korus主啊你是窑匠 Дардимни ол Před tvář Tvoji Взгляни на небо Авраам Ʋba Pi̱ki ʋt, 'Ho minti' Оламни яратган طوبى للى يسهر يا يسوع أنا عبدك Stringimi THE PRECIOUS NAME
Song not available - connect to internet to try again?