1) Ya Yesu, Ubangijinmu, Wurinka muka zo yanzu. Kai ne mai sanin cutarmu, Kai ne mai ikon warkarwa. 2) Zunubanmu dayawa ne, Har ba mai ikon ƙirgawa, Sai kai kaɗai, Mai Cetonmu, Ya Yesu Ubangijinmu. 3) Ya Makiyayin Isra'ila, Kiyaye mu da ikonka, Domin mu shaida ƙaunarka, Tun daga yau har abadaسأظل العمر مديون لك Ҹанымын нурусан ksrt shạm ạlʿdw МОЕ ПРИБЕЖИЩЕ Когда утром открываю глаза Embrase ma vie كتابة كلمات ترنيمة - الجزء الثاني Hudoning shahrida قد غرقت في الشرور Слово любовь
Song not available - connect to internet to try again?