1) Ya Yesu, Ubangijinmu, Muna roƙon taimako, Ga mu nan, mu marasa ƙarfi, Sai ka shigo wurinmu. KORUS Zo yanzu, cika mu, Yesu muna roƙonka. Cika mu da naka iko, Ba mu ƙarfin zuciya, 2) Ga mu nan a gaban kursiyin, Muna jiran ikonka. Ban da kai, ya Ubangiji, Ba mu iya kome ba. Korus 3) Ƴanuwanmu cikin duniya, Ga su suna mutuwa. Suna zaune cikin duhu, Ba su san tafarki ba. Korus 4) Ubangiji, muna roƙo, Cika mu da ƙaunarka. Bari Ruhunka ya ja mu, Har mu cika aikinka. KorusТы Творец Perişdeler göklerde ạ̹n qwty Ta údolí, ty hory СЕН КУДАЙГА БААЛУ Ďakujem Ti, ó Najvyšší Eý doga! Unknown طلب المساعدة Parecerme a ti, Jesús
Song not available - connect to internet to try again?