Yabo guda ɗaya cikin waƙarmu, Haske za mu bayar domin waɗansu Sai mu badar shaidar Yesu fa yanzu Bi shi, bi shi, za ni bi Yesu In ɗaya ce zan je domin shaidarsa. Tashi, tashi, kama aikin Yesu. Mu masu bin Yesu mu yi ta yi. Akwai hanyoyi guda biyu ne Babbar ta nufa wajen hallaka Hanyar ƙaramar ta nufa wagen hallaka Kai ne da zaɓen wanda za ka bi. Zaɓi hanyar wanda za ka bi yau, Ko babbar ko ƙaramar, Zaɓi mafi kyau Ni na zaɓi ƙanƙanuwar hanyar Domin in sami rai na har abada.주님 나라 임하시네 Jesus Your Mercy Powróci Pan TE LOUVAREI, SENHOR За то, что я живу Gesù ti ama Султэ вырзе эшъёсы О годы куда вы летите ltkn msẖyỷtk He, sahanao, Mpamonjy o!
Song not available - connect to internet to try again?