1) Yesu, ja ni wurinka, wurinka sai daɗi, Kyautar rai har abada, ɗaukar zunubaina. KORUS Wurinka, Masoyi, ina so in zauna, Ko yanzu a duniyan nan, bayan wannan, Sama. 2) Ga ni nan, mai tsoro ne, gama na yi laifi, Sai ka yafe ni yanzu, sake mini hali. KorusБог мой единый Only a sinner saved by grace ạ̉tynạ ạ̹lyk Ziyo nur taralur Хостакчым Сен من أنا لأصير Abba Otče, chcem byť Tvoj In Control Сүйүүң Сенин тунук мөлтүр булактан да jiù zhǔ yǐ jiàng shēng
Song not available - connect to internet to try again?