1) Yesu Mai Ceto 'na kiran duk ƴan Ekklesiyarsa Shi ne Magabaci namu, dukanmu masu binsa, KORUS Magabaci namu shi ne Ubangijinmu. Za mu yi masa biyayya cikin kowane abu. 2) Wanda ya za daga bisa, bisanmu duka ya ke. Kada mu bi nufin kanmu, sai mu bi nasa sosai, Korus 3) In muna aiki a gida ka can a gona mu ke, Kullum mu yi dukan kome cikin ikonsa kaɗai. Korus 4) Nan gaba, ni a gare ni, rai shi ne Yesu Kristi Har dukan k0wa ya gane Yesu ne Magabaci. KorusMaju, Berjuanglah Terus wǔ kuài shí zi Gecələr ulduzlar sayrışır Göydə นมัสการ พระบิดาลูกเข้ามาต่อพระองค์ Lord I Come Un canto Երկու ճամփա կա կյանքում Nu numai dorind izbânda Doamne Esti mai scump Наркотик
Song not available - connect to internet to try again?