1) Yesu mai jinƙai, Ubangijinmu, Muna roƙonka, ba mu taimako. Ya dutsen ceto, mafakarmu kuwa, Yanzu ka ƃoye mu a cikinka. 2) Ba kuwa abu mai raba ni da kai. Inda ka kai ni sai in riƙa bi. Ba zan ji tsoron kome ba daɗai, Gama Mai Ceto yana nan lalle. 3) Kai ne mai jinƙai, kai mai tausayi ne, Kai ne mai ikon ka da zunubi. Ni marar iko ne, ban iya ba, Sai da ka zo ka zauna wurina. 4) Kome ƙoƙari, ni ban isa ba. Shaiɗan ya jawo ni, shi ke da nasara. Amma, ya Yesu, kai mafifici, Ka zo gare ni har ka kore shi,Аллахъм, гюзелсин نرفع أجنحة كالنسور Богу слава Pour tous les saints ها صلاة التوبة Isola di grazia tʿạla yạ yswʿ Tam k nebes výši BREAK THOU THE BREAD OF LIFE msẖ rạḥ ạ̉ndm
Song not available - connect to internet to try again?