YESU MAKIYAYI 1) Yesu mai kiyona duka inda na tafi Yesu mai kiyona koyaushe Duka inda na tafi gareshi zan dogara Karɓi yabona ya Allahna. KORUS Yesu makiyayi, makiyayi mai kyau Yesu makiyayi mai bada rai Wanda ya bi shi fa hakika ne zai sami rai Ba zai tafifa da yunwa ba. 2) Ni ne makiyayi, makiyayi mai kyau Na san tumakina sun san ni Duka inda suke hakika ne ina can Domin in tsare su daga kerkeci. Korus 3) Akwai wasu tumaki nawa ne basu cikin garke Ina ƙaunarsu fa kamar ku Ina umurtarku ku tafi domin ku kawo su Domin su zamna suma cikin garke. KorusJer betine sáýle tókken T'adoriam yạ sydy ạlḥbyb عُمرك يا يسوع ạ̉m ạlnwr LUNG BANG A FEK Image de Dieu Raiso ho Anao ny foko Ուղղում եմ Քեզ Հայացքը Իմ ليس مثلك لا يأسرني غير حبك
Song not available - connect to internet to try again?