1) Yesu ya bar Samaniya, Yesu ya shigo duniya, Yesu ya ji tausayina, Mai Cetona! 2) Yesu ya ɗauke laifina, Yesu ya sha wahalata, Yesu ya mutu domina, Mai Cetona! 3) Allah bai ƙyale Ɗansa ba, Allah ya ta da baransa, Kuma ya kai shi gidansa, Mai Cetona! 4) Yesu ya ba ni cetonsa, Kada in ƙara zunubi. Nan gaba sai in riƙa bin Mai Cetona! 5) Yesu, da ni da shi, an ce Allah ya haɗa mu sosai, Shi ne ya kauda tsorona, Mai Cetona! 6) Yesu zai komo duniya, Aikinsa duk zai ƙarasa. Na sa zuciya ga ganinsa, Mai Cetona!Semua Manusia Yang Diciptakan بيحبني موت Пустыня Сур пустыня Син myzt ṣwt rby 我们要赞美你我主 جاي وبسلم قلبي ياربي zhǔ ài wú kě bǐ Ty si Boh, ktorý vládne Nella prova Ať celá země slyší
Song not available - connect to internet to try again?