1) Yesu ya cece ni daga zunubaina. (3x) Akwai sakewa a cikin zuciyata. KORUS Akwai sakewa a cikin zuciyata. (5x) Ubangiji mai cetona ya sa. 2) Na sami sabon rai na sake fa sosai. (3x) Akwai sakewa a cikin zuciyata. Korus 3) Halin da ina yi dā, na bar shi tun yanzu. (3x) Akwai sakewa a cikin zuciyata. Korus 4) Sata da ina yi dā, na bar ta tun yanzu (3x) Akwai sakewa a cikin zuciyata. Korus 5) Rikici da na yi da, na bar shi tun yanzu. (3x) Akwai sakewa a cikin zuciyata. Korus 6) Shan giya da na yi da, na bar ta tun yanzu. (3x) Akwai sakewa a cikin zuciyata. Korus 7) Gulma da na yi da, na bar ta tun yanzu. (3x) Akwai sakewa a cikin zuciyata. Korus 8) Ina da salama fa a cikin zuciyata. (3x) Akwai sakewa a cikin zuciyata. Korus 9) Yesu Ubangijina ka mallake ni yau. (3x) Akwai sakewa a cikin zuciyata. KorusЧто стоишь ты на распутьи Иисус Рожден flykẖbr fmy btsbyḥk Guerriero Sen Üstünsün Ho-ho-hozana Chvála tebe, ó Bože ḥwạr ạlmlk wḥjlẗ Astăzi mă-nchin Domnului يا ترى أي صديق
Song not available - connect to internet to try again?