KORUS Yesu Almasihu ta wurin mutuwarsa Ya ci nassara da mutuwa Ya ba mu iko mu masu bi Nasara bisa magabci 1)Ranar mutuwar Yesu Kristi kan giciye Shaiɗan da mutanensa ke murna Amma dukan masu binsa Su ne ke nuna baƙin ciki. Korus 2)Amma ranar tashin Yesu Kristi daga Kabari Dukan masu binsa ke murna Amma Shaiɗan da masu binsa Su ne ke nuna baƙin ciki. Korus 3)Babban kuskuren da Shaiɗan ya yi a tarihinsa Shi ne giciye Almasihu Amma bai sani ba ya kada kansa Amma bai sani ba ya murɗe kansa. KorusИзмени меня mryt ʿly I was made ساكن حصنك مۇقەددەس سەن خۇدا Do diaľav sveta, Boží ľud Не ектің сен, не ектің сен? Tek Çarem İsa'm tóng yī gè de qiú Yesu Ya Ci Nassara da Mutuwa
Song not available - connect to internet to try again?