1) Yesu ya karƃe ni, Ko da na yi zunubi, ko da na yi nisa kuwa, Ina dogara da shi, Yesu ya karƃe ni. KORUS Shi ya mutu domina, shi ya sha wahalata. Ba don wani aiki ba, Yesu ya karƃe ni. 2) Yesu ya cece ni. Dukan aikin da na yi ba ya shafe zunubi, Mutuwar da shi ya yi wannan ta cece ni. Korus 3) Shi ya taimake ni, In Shaiɗan ya taba ni, in ya zo ya ƃad da ni, Yesu za ya riƙe ni, shi ya taimake ni. Korus 4) Yesu zai karƃe ni, Ba na tsoron mutuwa, ko azabar Lahira, Gama ranar zuwansa Yesu zai karƃe ni. KorusҚуанам Құдайымды тапқаныма! تعال يا ربي Жұмақ қазына يسوع أحبك إحساسى بيقولى Ey kutsal ırmak Прошу Не Уходи Teraz już się rozstajemy Le royaume de Dieu Danza o Israel
Song not available - connect to internet to try again?