1) Yesu ya karƃe ni, Ko da na yi zunubi, ko da na yi nisa kuwa, Ina dogara da shi, Yesu ya karƃe ni. KORUS Shi ya mutu domina, shi ya sha wahalata. Ba don wani aiki ba, Yesu ya karƃe ni. 2) Yesu ya cece ni. Dukan aikin da na yi ba ya shafe zunubi, Mutuwar da shi ya yi wannan ta cece ni. Korus 3) Shi ya taimake ni, In Shaiɗan ya taba ni, in ya zo ya ƃad da ni, Yesu za ya riƙe ni, shi ya taimake ni. Korus 4) Yesu zai karƃe ni, Ba na tsoron mutuwa, ko azabar Lahira, Gama ranar zuwansa Yesu zai karƃe ni. Korusٴراببىم يسا Büyük sevinç bildirdin bize حبيبي فتى Калдым мен токой ичинде Ты улыбнулась мне Ыйса Теңирим أنا باهتف الرب قد ملك Жизнь наша на наших путях и дорогах Мы поклоняемся
Song not available - connect to internet to try again?