1) Yesus ya zo daga Sama domin ya cece ni. Yesu ya mutu domina, Mai Cetona ne shi. KORUS Mai Ceto, Mai Ceto, babu Mai Ceto sai Yesu. Mai Ceto, Mai Ceto, babu Mai Ceto sai shi. 2) Ni ma nan gaba zan bi shi, zunubi sai in ƙi. Yesu kuwa zai taimake ni, abokina ne shi. Korus 3) Kome jaraba ta tashi, ba za ta ei ni ba, Don idan na roƙi Yesu, shi za ya fizge ni. Korus 4) Kome yanzu ya dame ni, Mai Cetona 'na nan, Shi kuma zai kiyaye ni a cikin duniyan nan. KorusNon lasciarti vincere Имя Его lmạ ạ̉nẓr lṣlybk Голосу Вождя внемлите لا تخف لأني فديتك شارك ทรงฤทธา Mighty God kl ạlạ̉brạr nǐ zài nà lǐ, zhǔ zài xún zhǎo nǐ Съна Бени
Song not available - connect to internet to try again?