KORUS Mu ne na ce zaɓaɓɓu ƴaƴan Allah Wata rana wata sa'a zamu koma gidan Allah Solo: "Ƴan uwanmu masu bi." 1)Yesu ya ce kada ku damu gama zan tafi don in shirya wuri Idan na shirya lalle zan dawo in kai ku wuri Ubana (Karatu Yohanna 14: 1- 3) Korus 2)Gidan Allah babu sata, babu kisa, babu zina Gidan Allah babu ciwo sai dai rera waƙoƙi na yabon Allah Korus 3) Wata rana wannan duniya babu shakka za'a rushe ta Babu tausayi, babu zan rera Yesu Kristi yana dawowa Duniya duniya ta lallace Duniya ta lallace Masu bi su ne masu yin kisa Gulma Sata Zina Wata rana za mu koma Allah za ya tambaye muКуйласин дунё Tu tot stai pe mal de prăpăstii Надежда в Тебе mạsẖy mʿạyạ Ну вот и наступил тот славный час АЛЕЛУЯ! ИСУС ПОБЕДИТЕЛ СИ! KHAMHTU BAWI BIK TUM TUAH Тэр Хайр ạlqlb fqlbk mʿbdh Chisʋs pin Chitokaka yʋt
Song not available - connect to internet to try again?