KORUS Mu ne na ce zaɓaɓɓu ƴaƴan Allah Wata rana wata sa'a zamu koma gidan Allah Solo: "Ƴan uwanmu masu bi." 1)Yesu ya ce kada ku damu gama zan tafi don in shirya wuri Idan na shirya lalle zan dawo in kai ku wuri Ubana (Karatu Yohanna 14: 1- 3) Korus 2)Gidan Allah babu sata, babu kisa, babu zina Gidan Allah babu ciwo sai dai rera waƙoƙi na yabon Allah Korus 3) Wata rana wannan duniya babu shakka za'a rushe ta Babu tausayi, babu zan rera Yesu Kristi yana dawowa Duniya duniya ta lallace Duniya ta lallace Masu bi su ne masu yin kisa Gulma Sata Zina Wata rana za mu koma Allah za ya tambaye muA KA TLANH CANG CAAH ليك الملك O, wiem ja w kogo wierzę Ты мой Бог hyạ tʿạlwạ nfrḥ wnnsẖd Вот Он стоит с распростёртой рукою كلمة الله غدا Xamdu sano فقت ربي Zapálení ohňom v srdci
Song not available - connect to internet to try again?