1) Zo, kowane mai zunubi, ka nemi gafara. Yesu ya yi alkawari zai ba ka nasara. KORUS Gaskata shi, gaskata shi, gaskata shi yau Zai karƃe ka, zai karƃe ka, zai karƃe ka yau. 2) Yesu ya ba da jininsa, jini mai daraja Har ma ya sha hukuncinka domin ka barata. Korus 3) Yesu shi ne mai ba da rai, shi ne mai gaskiya, Ka dogara gare shi dai, zai tsare zuciyarka. KorusMy sheep know my voice tạ̉ml 1 جوه المذود Kita Harus Membawa Berita 구원이 하나님과 보좌 위에 Moltitudini Your works, Lord, are awesome Жеңімпаз болдық قد ملك الرب الاله Ёрит мени
Song not available - connect to internet to try again?