1) Zo, ku ji umarnin Yesu, (3x) Sai mutane duk su ji. KORUS Yesu za ya taimake mu, (3x) Har mutane duk su ji. 2) Za mu yi bangaskiya, (3x) Har mutane duk su ji. Korus 3) Za mu je kowane gida, (3x) Har mutane duk su ji. Korus 4) Za mu ba da labari, (3x) Har mutane duk su ji. Korus 5) Za mu shaida wa yara, (3x) Har mutane duk su ji. Korus 6) Za mu yi musu addu'a, (3x) Har mutane duk su ji. Korus 7) Za mu hau cikin dutse, (3x) Har mutane duk su ji. Korus 8) Za mu daure shan wuya, (3x) Har mutane duk su ji. Korus 9) Za mu komo da murna, (3x) In mutane duk sun ji. KorusAm ieșit din lume Не дай остыть любви Du bist erhoben شوق رهایی در دلم اوج گرفته تعليق 11 Гэрлийг барин дэлхий рүү яв Uni madh qiling Kurtarıcım Görkemini Ne Büyük Ölçüde Yaşamım Değişti 我们祈祷
Song not available - connect to internet to try again?