1) Zo ku sha, masu ƙishi, zo ku sha Yesu za ya ba ku rai har abada. Shi Mai Cetonmu ya ce "Ga shi, Ni ne ruwan rai," Zo ku sha, masu ƙishi, zo ku sha. 2) Zo ku ci, masu yunwa, zo ku ci Masu yunwa, masu ƙishi, sai ku ji Shi Mai Cetonmu ya ce "Ni gurasa ne ta rai. " Sai ku ci, masu yunwa, zo ku ci.mryt ʿly wạ̉nạ fy ạlkẖṭyẗ Kel Rabbni ulugʻlaylik, Alleluyya kl snẗ wạ̹nt ạlṭyb 那要来的 Thy Kingdom Come يسا ۔ جولىمسىڭ مەنىڭ Дыханье Твое мое сердце колышет snyn ṭwylẗ mḍt ṭwl ạlwqt bkẖyr Имени Господню хвала
Song not available - connect to internet to try again?