1) Zo wurin giciyen Yesu, ku masu ƃacin rai, Ku masu nauyin kaya, zo wurin giciyensa. Ba wata hanyar ceto, ba wani taimako, Yesu kaɗai ya mutu domin ya cece mu. KORUS Zo wurin giciyen Yesu, saukad da kayanku, Yesu ya ba da ransa domin ya cece mu. 2) Zo wurin giciyen Yesu, ku masu zunubi. Wanda ya kasa tashi, Yesu ya kira shi. Kowane kayan laifi wanda ke danne ku, Dukan kurakuranku, Yesu zai ɗauke su . Korus 3) Zo wurin giciyen Yesu, ku masu neman rai. Mutuwa ta bi kan kowa, rai kyautar Allah ne. Duba Mai Ceton duniya can bisa itace, Wanda ya ba da gaskiya, shi dai zai sami rai. Korusمطمن فيه Ҳазрати Исо, Худованди ҷаҳон Nad wszystko pożądany يا رب يا اللي بحنانك mạfysẖ ạ̉qrb mnk مبدع الأكوان mn ạlnhạrdẗ ALLAH BIZƏ XEYIR DUA VER Yuragingda nima bor (anʼanaviy) Попурри из христианских песен
Song not available - connect to internet to try again?