KORUS Ƴan duniya ba su yarda da Ubangijinmu A ransu ba su yarda ya zama sarkinsu Amma fa wata ran zai komo duniyan nan Duniya duniya, duniya. 1) Ubangijinmu (3x ) Ubangijinmu zai zo Hu- hu- hu Ubanginmu zai zo 2) Ranar shari'ar Allah randa zai zo Cikin duniya I, Ubanginmu zai zo 3) Duk wanda ya ǩi ni, ni Yesu Ni ma zan ǩi shi, Ubangijnmu zai zo hu- hu- hu 4) Za ya zo (3x) Ubangijinmu zai zo Hu- hu- hu Ubangijimu zai zoEy Zoʻravon 异象 예수의 이름으로 از جان و دل خواهم تو را I have come to say Mä silmät luon ylös Du stillst die Sehnsucht in mir Եկել եմ ես քեզ մոտ Újjá tette szívem Ať všichni lidé
Song not available - connect to internet to try again?