1) Ƴan'uwa ƙarshenmu kenan fa. Ƴan'uwa mu guje ma fushinsa Sa'anda mai ceto za ya komo. Mai zunubi za ya ji tsoro, KORUS Ji tsoro, ji tsoro, ku tudai, ku tudai girgiza, girgiza kan teku, itatuwa ku nemi mafaƙa dukan duniya. Mai ceto ya zo. 2) Allah fa zai fito daga sama Tare da dukan, mayakansa. Dukan kabilu fa za su taru kewaye da mazamninsa can. Korus 3) Za mu hau sama, mu tarƃe shi tare da murna ba iyaka. Akwai bakinciki ga waɗanda ba za su tarƃe shi da murna. Korus 4) Ƴan'uwa ji ku karƃa ku rayu kamin ranar shari'a ta zo. Allah yana zuwa da ladansa. zai raba bisa ga aikinmu. KorusЙешил Ааджън Далларънда Casa noastră e sus RAB Sevgin Öyle Yumuşak О, колко сладко вернику 우릴 사용하소서 Dari Kungkungan Duka Kelam kl ywm ṭwl ạlywm Alleluja Tobie Panie Вы готовы слышен призыв Нова радість стала
Song not available - connect to internet to try again?