1) Allah ya ƙamnace mu, duk ƴan duniya Ya aiko mana Yesu, ɗansa, tilonsa Yesu ya bada ransa har ga mutuwa Don ya ba mu gafara. 2) Yesu ya kwana uku cikin kabari Ya tashi don ya ba mu rai madawami. Ya sake hawa sama gun Maɗaukaki, Za ya zo ya karɓe ni.أتيت إلى العالم Arovy, Ry Tsitoha SVETLO VIDÍM Голгофа Жамолингни кўрсат Худойим 谁知道主的心 Төгс болъё ЭГАМИЗНИ ОЛҚИШЛА Je veux marcher Не ридай
Song not available - connect to internet to try again?