1) Allah yana kusa, shi Ubanmu ne. Ni dai ina cikinsa, shi kuwa cikina. 2) Allah yana kusa, yana tsarona. Zarmana da tashina suna wurinsa. 3) Allah yana kusa, ko da duhu ma, Hanyata da kwanciyata, yana shiryawa. 4) Allah yana kusa, yana taimako. Abu duk 'na hannunsa tun dā har wa yau. 5) Sani irin naka ya fi ƙarfina. Ƙaunarka da saninka sun fi ganewa.Иисус – мой Бог Ni Wako Wewe Не ужасайся не страшись Pán Boh je Pastier môj Remain الآيات والعجائب التي صنعها สรรเสริญพระนามขององค์พระเจ้า Jeesus on saapuva päälle maan Nim świt obudzi noc
Song not available - connect to internet to try again?