1) Ba wuri domin Yesu can Baitalhami Sai wurin dabobbi Ba wuri a duniya domin Ɗan Allah Ba wurin kwantawa. KORUS Sai giciye an ba Maɗaukaki Sai kumya, kabari Yau yana ƙwanƙwasa a zuciyarka. Bari ka ce masa, "Shigo" 2) Ya jira, ya kira ƙofar zuciyata Na kyale ƙamnarsa, Amma Mai Cetona ya ji tausayina Ya jawo ni wurinsa. Korus 3)Ya Almasihu, ina yarda da kai Na faɗi aibina Ka wanke ni, gafarta duk laifina Ka zama Mai mulkina. KorusХоть не понять тебе теперь Dom ten je vždy požehnaný ạ̹n knt tḥb yswʿ He, dera, laza, hery هوذا قد صار ليل Je peux tout Чок хастайъм бен, Аллахъм Ya Hasken Ƙauna, Ƙaunar Allahna Nie było miejca dla Ciebie Aw Chawian Hitiu
Song not available - connect to internet to try again?