1) Dogara ga sunan Yesu Ta kan sa a sami rai. Gama ba ceto ga wani Ba kuwa hanya sai dai shi. KORUS Yesu, Yesu, ina son ka, Kai kaɗai Mai Ceto ne. Yesu, Yesu, ni zan bi ka Daga nan har abada. 2) Jinin Yesu ya fanshe ni. Yana shafe zunubai. Na jingina wurin Yesu. Ya karƃe ni bawansa. KorusNo había lugar para Él Ry Ray mpiaro lehibe جايين يا أبانا Иса Ием ағатайым менің Темел Ташъ Спас мой ми е як помощник Muhabbating ajoyib ننتهر باسمك كل أرواح О, звезда, свети, свети Ucaldıram
Song not available - connect to internet to try again?