1) Jama'ar Ɗan Allah, ku taru ku yi murna, Ku taru, ku taru a Baitalahmi. Zo mu gaishe shi, Sarkin mala'iku KORUS Mu yi masa sujada, mu yi masa sujada, Mu yi masa sujada, Mai Cetonmu 2) Zo dai ku gan shi, jariri marar ƙarfi, Yesu Ɗan Allah ne Madauwami. Aka haife shi, ba a halicce shi ba. Korus 3) Rundunan Sama, yi ta rera waƙa, Can cikin Sama ku ke yabonsa, Yabo ga Allah, yabo kuwa ga Ɗansa Korus 4) I, Ubangiji, kai ne mu ke yabo Gaisuwa mai gaskiya mu ke yi maka. Kai, Kalmar Allah, cike da alheri KorusAw Thisan Lul! To Avert From Men God's Wrath 行进之歌 mstḥq lạsmk ạltsbyḥ lyh msẖ qạdr بكل لغة وكل لسان ار ۇباقتا سەنى داڭقتاپ مینِّتدار Jańalanar ómirim Suo Hengen tulla
Song not available - connect to internet to try again?