1) Jama'a duk, ku zo mu yi yabo ga Allahnmu. Mu gode domin Yesunmu ya ɗauke laifinmu. 2) Shari'armu mutuwa ce, Yesu ya ɗauke duk. Ya ba da ransa dominmu, domin ya fanshe mu. 3) An kafa shi da ƙusoshi a bisa giciye, Ba domin laifofinsa ba, amma don namu ne. 4) Yanzu ko ranar mutuwa, ba zan ji tsoro ba. Yesu ya ɗauke laifina, ba zai kāshe ni ba.خلني قرب الصليب В этом городе Ты Бог Любовь Твою как пламя О милосердный Бог مع شروق الشمس Одно сердце أزلي أبدي Muqtojman Senga Этот день этот день сотворил Господь ضيعنا شبابنا
Song not available - connect to internet to try again?