Ko ba ku sani ba, ku masu bi, Ko ba ku sani ba Jikinku haikali ne, (jikinku haikali ne) Na Ruhu Mai Tsarki. KORUS Wanda ya ke cikin ku, Wanda kun karɓa daga wurin Ubanku Ku kuwa ba na kanku ba, (ku kuwa ba na kanku ba) Gama aka saye ku da tamani fa. Ku ɗaukaka Allah fa cikin jikinku.Сен Бени Късканърсън Ты один جزء 10 جۉرۅگۉمۅ ىيىق رۇح Час Господа прославляти Call Upon The Lord Посмотри как чудно Бог все сотворил Kiitos olkoon Jumalalle ПРЕД ТЕБ ИСУС วันต่อวันฉันเดินไปกับองค์พระเยซู
Song not available - connect to internet to try again?