1) Idan mutanena waɗanda ake kira da sunana Sun bar miyagun ayyukansu sun zo gareni Ni zan ji in warkarda su Ni zan ji in albarkace su. KORUS (Solo: "Ku dawo") Ku dawo (2x) Don mi fa za ku mutu. (bis) 2) Hannuwan Ubangiji ba su gajarta ba da basu ceto Kunnuwansa ba su yi nauyi Ba da ba su jin addu'a Zunubanmu sun hana Allah ya ji mu. Korus 3)Abokin gaban mu yana so ya hallaka mu Mu dawo wurin Ubangiji Allah mu roƙi gafara Shi zai ji ya yi mana gafara Shi zai ji ya bamu nassara Korusأتينا إليك Brightest and best/ Epiphany Isa - Táńir Plus de pleurs Cerca Gesù أنا الحقير Jezus malusieńki Rabbi Andım Ben Как белый туман Взывал Ты ко мне до моих первых слов
Song not available - connect to internet to try again?