1) Mai Cetonmu zai zo, misalin walƙiya, Da ƙafon Allahnmu, lalle zai sake zuwa. Da kiransa mai ƙarfi kuwa, Da ikonsa zai sake zuwa. 2) Ga zancen ranan nan, tana ta zuwansa, Ku yi ta tsaronku, ku yi ta jiransa. Ku yi biyayya dukanku, Ku adalai, yi shirinku. 3) Mai Cetonmu zai zo, zai amshi mulkinsa, Numfashin bakinsa zai ci maƙiyansa. Zai ƃaƃƃata magautansa, Zai cinye su da ikonsa. 4) Ya Ubangiji zo, Ango Ekklesiya Ka zo da cetonka, ka gama alkinka Ka ji add'o'inmu yau, Ka zo, ya Ubangiji, zo.Повсюду и везде Pojď do srdce mého Var Olmuş, Var Olan Я верю Už mnoho liet Қуанам Құдайымды тапқаныма Svätý Dobrý je náš Pán Herşeyi Herşeyi Rabbe Bırak ЧОХ ЈЕРЛӘРДӘ АХТАРДЫМ
Song not available - connect to internet to try again?