1) Debora, ta yi aikin Allah. Ubangiji ya ji daɗinta. (2x) KORUS Oh...oh...daɗina, daɗina Mene ne zan yi wa Allah Domin Allah ya ji daɗina ? (2x) 2) Hannatu, ta yi aikin Allah Ubangiji ya ji daɗinta. (2x) Korus 3) Maryamu, ta yi aikin Allah. Ubangiji ya ji daɗinta. (2x) Korus 4) Sarki Dauda, ya yi aikin Allah. Ubangiji ya ji daɗinsa. (2x) Korus 5) Sarki Suleyman, ya yi aikin Allah. Ubangiji ya ji daɗinsa. (2x) Korus 6) Iliya, ya yi aikin Allah. Ubangiji ya ji daɗinsa. (2x) Korus 7) Sama'ila ya yi aikin Allah. Ubangiji ya ji daɗinsa. (2x) Korus 8) Ayuba, ya yi aikin Allah. Ubangiji ya ji daɗinsa. (2x) Korus 9) Saratu, ta yi aikin Allah. Ubangiji ya ji daɗinta. (2x)علمني أكون qrạʾẗ 4 - lykn nwr Le veremos en la gloria Chantez au Seigneur Qudaı seni jaratty هناك حل Salvation Va fi odată o pace ạ̉rwʿ ṣdyq Неужели дети
Song not available - connect to internet to try again?