1) ga Ubangijinmu. Muna shaida bishararsa. Shi ya sha wahala ya mutu a kan giciye. Don duniya ta sami ceto. KORUS Halleluya, Yesu na zuwa don ya karɓe mu. In muna da bangaskiya. Halleluya ba shakka za mu shiga gidan sama. In mun yi zaman, zaman ƙauna. 2) Dukan mu mawaƙa da ka raira waƙoƙi yau. Shari'armu mai yawa ce. Don muna karantawa muna raira maganarsa. Amma ba mu aikatawa fa. Korus 3) Akwai gidaje biyu da Allah ya shirya mana, Gidan Allah da gidan Shaiɗan. Idan baka gidan Allah, kana gidan Shaiɗan Samaniya ko jahanama. Korus 4) A wannan duniya ne za mu zaɓi gidanmu, Gidan Allah ko gidan Shaiɗan. Ayyukan da muke yi cikin wannan duniya. Su ne za su kaimu gidanmu. Korus 5) Idan ka bar gidan Allah kana gida na Shaiɗan. Dole ɗaya ya zama naka. Gidan Allah sai jin daɗi amma gida na Shaiɗan, Sai dai shan azaba sosai. KorusIo ti lodo t'adoro La vida es cual tierna Ёр-ёр Veseľ sa, celý svet ạ̉sẖwf wsẖk bkẖyr Wielbić mego Pana chcę Kom alt Guds frelste folk mjrwḥ ʿsẖạny يا سيدي يا قوتي O Dieu! ta loi est sainte
Song not available - connect to internet to try again?