KIRA...  AMSA
Ku zo mu tashi mu je mu gaida... Mai ceto
Dan jariri ne gashi a nan...  Mai iko
Ya na a kwance a Baitalami...  Can ƙauye
Ɗiyan dabobi suna ta kallon...  Mai jinƙai
{Yesu ɗan Allah...  Ka zo
Za mu yabe ka ...  Kullum } (2x)
Yesu ɗan Allah gamu... Muna yabonka kullum
Yesu ɗan Allah gamu... Muna dukusa maka
Yesu ɗan Allah gamu... Muna girmama sunanka
Yesu ɗan Allah gamu... Muna kira sunanka
Yesu kai Mai Ceto, Yesu kai ne hanya
Haifuwarka abin mamaki,
An yi anabcinka, shehuna sun shaida
Yesu kai mai iko, Yesu mai ba da rai
Daraja da girma nake ne
Halleluya amin, sunanka ko ina
Cewa kai ne ɗan Allah na sama.
Halleluya za mu yabe ka
Za mu rera waƙa ga Allah
Ana rera Halleluya
Su mala'iku suna ta rera
Halleluya...  Za mu yabe ka
Halleluya...  Mala'iku suna rera
Halleluya...  Mala'iku suna yabo
Halleluya...  Mataye mu rera
Halleluya...  Rerawa ga Allah (3x)  Why is my heart is torn apart with pain  mydly - lbldy bạṣly  Да Бог  Она гювенийом, умудум беним О  All Creatures of Our God and King  Ježiš, Ty si Pán  Мен алкыш менен ырдайм  Şunu size yeni buyruğum  1, 2, 3, 4, 5 prsty rátajú  ىراازىبىز، قۇدايىم، سەن ۔ كەرەمەتسىڭ! Song not available - connect to internet to try again?