1) "Sai wata rana," in ji mutum, "Sai wata rana, ni ma zan bi, Ba dama tukuna, yanzu ba zarafi, Sai wata rana dai, zan bi Yesu." 2) "Zo, zo, yanzu dai," in ji Yesu, "Kada ka daɗe, ka lalace. Ina ta kiranka, zo, zo a wurina, Ni ne Mai Cetonka, Masoyinka." 3) "Sai wata rana," in ji Shaiɗan, Sai wata tana, sai halaka. Dama 'na wucewa, ƙofa 'na rufewa, Saura kaɗan, ayya-Gidan Wuta !تقدم يا شعبي O Day of Rest And Gladness Океан Божьей Любви byn ạlrb wbynạ klạm యేసయ్య నామంలో శక్తి ఉన్నదయ్య Как же не любить Тебя, мой trnymty̱ ạ̹lyk rby Ben Zayıfken Sen Gücümsün دۇنيەنى ٴبىر سوزىڭمەن جاراتتىڭ بِییک خودای
Song not available - connect to internet to try again?