1) Ubangiji shina ta biɗa Girbi cikin ran masu bi Shina son ɗiyan Ruhu Mai Tsarki Da aiki na ɗaukaka shi. KORUS Babu kome sai da kunnuwa Mu ba shi baƙin ciki Maimakon ɗiyan Ruhu Mai Tsarki Mun miƙa mai kummuwa. 2) Ko mutane suna ta gani Ҡamnarsa cikin ranmu yau ? Da anniya domin masu duhu Su tuba su bada gaskiya ? Korus 3) Ko kai za ka yarda ka zama Littafi Mai Tsarkinsu ? Ba su iya karanta don kansu Sai duban zaman masu bi. 4) I, Ubangiji, na yarda Na ba ka duk raina yau Maimakon kunnuwa fa zan ba ka Ɗiyan Ruhu da naka taimako.tạ̉ml 3 Manancial de Toda Benção ạ̉ḥbk rby yswʿ 爱的力量 Fammi brillare! ᠡᠵᠡᠨ ᠳᠠᠬᠢᠨ ᠢᠷᠡᠬᠦ ᠮᠥᠴᠡ ᠬᠦᠷᠲᠡᠯᠡ Toto je telo a toto je krv mzmwr 127 - mrnm Такя дорам Meni kim jaratty?
Song not available - connect to internet to try again?