1) Wannan rana, wannan rana Da Allah ya yi, da Allah ya yi Mu yi murna, mu yi murna Mu ɗaukaka shi, Mu ɗaukaka shi. Wannan ranan da Allah ya yi (HEY!) Mu yi murna, mu ɗaukaka shi (HEY!) Wannan rana, wannan rana Da Allah ya yi. 2) Wannan sa'a, wannan sa'a Da Allah ya yi, da Allah ya yi Mu yi murna, mu yi murna Mu ɗaukaka shi, Mu ɗaukaka shi. Wannan sa'a da Allah ya yi (HEY!) Mu yi murna, mu ɗaukaka shi (HEY!) Wannan sa'a, wannan sa'a Da Allah ya yi.Аз се реших Alabad a Dios en su santuario 哈利路亚赞美神 Dost dedin kạn nfsy̱ Il faut, grand Dieu Che sarà di te لما بيغلط في أخويا نهديك مجداً Кто у двери сердца здесь стоит
Song not available - connect to internet to try again?