1) Ya Allahna, ƙarfafa ni Loton da duniya ta cuɗe, Domin kullum in yabe ka, in yi nufinka 2) Ka buɗe mini idanu, In ga kasawar ƴan Adam, Idonka zai yi nasara, in yi nufinka. 3) Da hamdala da dangana, Da ƴanci zan yi sujada, Kullum in yi ta addu'a, in yi nufinka. 4) Ko'ina cikin ƃacin rai Zan sa dangana gare ka, Hikimarka ta bishe ni, in yi nufinka. 5) Da ikonka mai taimako, Zan kiyaye wa'adina, In manta da kaina, sai kai, in yi nufinka. 6) Algaitar Sama ta furta. Su gaskatawa, da bege, Da ƙauna sun yi nasara, in yi nufinka.Ещё не кончен путь Oh qué amigo nos es Cristo sbt fy ạlmyh أفرح بلقاك ЩОМ БОГ ВЪРВИ E vidi hyạ nmsẖw I'd Rather Have Jesus Не унывай борись с судьбою Spocznij na nas
Song not available - connect to internet to try again?