1) Ya Ubanmu na cikin Sama, Dubi abokanmu, Sa musu duka albarkarka, Ka daɗa murnarsu. 2) Ka yafe musu laifofinsu, Ba su salamarka, Cece su daga wahalarsu, Ta wurin ikonka. 3) Ka gyara musu tunaninsu, Ka tsare harshensu, Tsabtad da dukan zukatansu, Cika ruhohinsu. 4) Daga makidai na Iblis, Daga duk ruɗewa, Bisa kowane kumamanci, Ka ba su nasara. 5) Kuma bari su gaskata fa A hannunka su ke. Bishe su kullum da ƙaunarka, Gama su naka ne.لما بتأمل Yo canto siempre alegre Сойди с небес Make me a channel of your peace DWELLING IN BEULAH LAND Je velký náš Bůh Non serve aspettare ฉันต้องการพระองค์ dé zhe chóu dí de chéng mén Un cuore in strada
Song not available - connect to internet to try again?