1) Yesu Ɗan Allah, yau ka zo! Mu fa me za mu yi? Mala'iku na sama, ku taimake mu waƙa. Yanzu da asubahi, yanzu da asubahi. Alhamdu ga Allah har abada! 2) Ya Almasihu, yau ka zo! Mu fa me za mu yi? Mu durƙusa gabanka, mu yi maka sujada, Mu girmama sunanka, mu girmama sunanka. Alhamdu ga Allah har abada! 3) Yesu jariri, Mai Ceto, Mu ƴaƴanka mun zo, Mu ƙanƙananan yara mun kawo maka ranmu Mu sa maka albarka, mu sa maka albarka. Alhamdu ga Allah har abada! 4) Baitalahmi ne zuciyata, Ya Yesu, yau ka zo! Ya Ruhu, ina roƙo, ka kawo shi a wurina Ya zauna har abada, ya zauna har abada. Alhamdu ga Allah har abada!Чин юракдан Ya Rab, Şimdi Esenlikle lk ynbgẖy̱ ạltsbyḥ hl trkt llmsyḥ London’s Burning Ó srdce kamenné tsbyḥ bʿd ạlkẖdmẗ - bybw తుప్పు పట్టి పోవుటకంటే 耶和华是战士 Адамзатты жараткан Кудайымдын
Song not available - connect to internet to try again?