1) Yesu, Mai Ceto, 'na kiranku yau, Ko kuna ji, ko ba ku ji. Gara ku kasa mar kunne da kyau, Sanadin ceto ne shi. KORUS Ko kuna ji, ko ba ku ji, Yesu Mai Cetonku Kiranku yau ya ke yi. 2) Ba inda ba shi, shi mai kiran nan, Ba shakka dai, gaskiya ne. Kusa da kowa, shi Mai Taimakon, Ga shi kurkusa da ku. Korus 3) Yaya sunansa, shi mai kiran nan? Shi Yesu ne, shi Aikakke, Kristi, Dan Allah ma, Maɗaukaki, Babu kama tasa dai. KorusИккиланувчи اتكلم Варлъъна Хайран Калдъм Война هيا اهتفوا Проходит время нас не жалея عبادتي إليك En pecado y miseria Freedom Reigns (There Is Freedom) Благодарю Тебя Спаситель мой
Song not available - connect to internet to try again?