1) Ƴan tumaki ne mu a tsakiyar kerketai, Amma "Haka na aike ku," Ubangiji ya e. 2) Jawabinsa kaɗai kayan yaƙinmu ne. In ji shi, "Mulkin Allah ne ya zo kusa da ku." 3) Ko kisanmu sā yi, ko wuya za mu sha, An kashe Ubangijinmu, balle iyalinsa. 4) Mu ɗauki giciyensa, bayansa za mu bi, Domin a ranar zuwansa, mu karƃi yabonsa.Шануйте батьків Lodare il Signore Хамгаас илүү Әр жаңа күнде Lord, you are calling ạ̉nạ ʿạrf gẖlạwty fyk Худай билен геплешик Любовь Его Вечна Rozprávka o rytierovi ربي اعطني نور وجهك
Song not available - connect to internet to try again?